Jihar Borno
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ayyana cewa jam'iyyarsa za ta kwace mulkin Jihar Borno daga hannun Gwamna Babagana
Hukumar yan sanda a jihar Borno ta bayyana wata mata mai shekara 46, Insa Henshaw, ranar Alhamis, 25 ga Agusta kan laifin satar yara uku zata gudu da su Legas.
Ziyarar da Rabiu Kwankwaso zai kawo ranar Asabar ta jawo Gwamnati ta sa a rufe Hedikwatar Jam’iyyar NNPP. Wannan ne ra'ayin Kwamitin yakin neman zaben NNPP.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shuganan kasa na jam'iyyar New Nigeria People Party, NNPP, da jami'an tsaro suka yi a Borno. A cikin sakon da ya wallaf
Jami'an tsaro dauke da bindigu da aka zargin yan sanda ne, a safiyar ranar Alhamis sun mamaye sakatariyar jam'iyyar NNPP da ke Maiduguri, Jihar Borno kwanaki ka
Injiniya Mustapha Gajibo, dan asalin jihar Borno mai kera ababen hawa masu amfani da lantarki ya kera adaidaita sahu masu gudun 120km bayan chajin minti 30.
A cigaba da luguden wuta kan yan ta'adda a nufin dawo da zaman lafiya, Sojoji da taimakon yan sa kai sun ragargaji kasuwar mayaƙan Boko Haram dake Bama Borno.
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da shirinta na sake gina kadarorin gwamnati da gidaje dake tsohon madaddalar Boko Haram wacce sojoji suka kwato kwanan nan.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana fushinsa, ya ce ya yaba da kokarin sojoji, amma su kara kaimi wajen ragargazar 'yan ta'addan da suka addabi kasa
Jihar Borno
Samu kari