Jihar Benue
Ministar tallafi, walwala da jin dadin al'umma, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa sama da dalibai milyan tara na amfana da shirin ciyar da daliban firamare.
'Yan bindiga sun kutsa fadar Ikpomolokpo na gundumar Gege da ke Ado ta jihar Benue a sa'o'in farko na ranar Litinin,sun kashe yarima tare da tasa keyar gimbiya.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a ko su waye ba, sun buɗe wuta tare da hallaka wasu mutum 4 yayin da mutane ke shirin jana'izar wata mata a jihar Benuwai .
Matasan jihar Benue sun caccaki gwamnansu, sun ce ya kamata ya kama kansa ya yiwa jama'arsa aiki ya kuma biya ma'aikata albashi da fansho ya daina zagin Buhari.
Rundunar yan sandan Benue ta sanar da mazauna jihar kan wani sabon salon ta’addanci da wasu da ba’a san ko su wanene ba ke amfani da shi wajen kashe yan mata.
A makon nan babban kotun tarayya tace a rufe duka asusun Gwamnatin Benuwai da ke banki saboda gaza biyan wani tsohon bashi da ruwa da ta karba a shekarar 2008.
Wasu 'yan asalin jihar Benue, ciki harda masu yiwa kasa hidima biyu da aka sace a karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara yayin da suke cikin tafiya sun kubuta.
Wata mata, Christina Jacob ta sanar da babbar kotun da ke zama a Makurdi cewa mahaifiyar mijin ta ta umarci ta sa wa yaran mijin ta guba a abinci bisa ruwayar d
Wata matashiya mai suna, Joy Onoh, ta rasa ranta bayan kammala karatun digirin farko a jami'ar jihar Benuwai, kuma tana gab da shiga sansanin ɗaukar horo NYSC.
Jihar Benue
Samu kari