Jihar Benue
Wasu mutum 50 da suka aikata laifuka kala daban-daban a jihar Benuwai, sun samu yafiya daga gwamna Ortom, wani mutum daya kuma an rage masa yawan zamansa a Yari
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya sanya hannu kan kudurin da ke neman hana kiwo a fili. an sanya hannu kan dokar ne ta 2017 da aka yiwa kwaskwarima a yanzu.
Terhemen Anongo, wani mutum mai shekaru 44 kuma mazaunin Gboko a jihar Benue, ya cire 'ya'yan marainansa 2 saboda ya tserewa tsabar sha'awar da ta dame shi.
Kungiyar matasan Tiv ta fadin duniya tayi kira ga gwamna Samuel Ortom na jihar Benue da ya maidai hankali wurin dawo da sunansa da bunkasa walwalar ma'aikata.
Gwamnan Binuwai, Samuel Ortom ya yi kira ga shugaba Buhari da ya ayyana kungiyar makiyayan shanu ta Miyetti Allah, MACBAN, a matsayin kungiyar ta'addancin.
Hukumar NSCDC ta bayyana cewa jami'an ta sun samu nasarar zaro gawarwakin wasu matasa masu kananan shekaru uku a Kogin Buruku dake jihar Benuwai ranar Litinin.
Wasu bata gar da a tabbatar ko su wanene ba sun halaka a wani Mr Enogu da 'ya'yansa biyu Chigbo Enogu da Sundaya Enogu. An kashe su ne a yayin da suke hanyar ko
Dan takarar gwamna a jihar Benue ta auna arziki yayin da motarsa tayi hatsari a wata hanya a jihar ta Benue. An dauke shi zuwa asibiti a halin yanzu don duba sh
Wasu 'yan bindiga a jihar Benue sun hallaka wani babban malamin kwaleji yayin da yake dawowa zuwa garin da yake aiki. Matasa sun tafka zanga-zanga kan wannan la
Jihar Benue
Samu kari