Atiku Abubakar
Mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Paul Ibe ya ce alama ta nuna cewa haɗakar da Atiku ke jagoranta ta fara tsorata gwamnatin Bola Tinubu.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce ayyukan da Bola Tinubu ke yi sun rusa shirin maganar hadakar 'yan adawa a 2027. Wike ya ce yan kwangila na morewa a yanzu.
Tsohon mai magana da yawun bakin kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar a 2023, Segun Showunmi ya shawarce shi kan shirin da yake yi na kafa hadaka.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin kamfen Atiku, Segun Showunmi ya bayyana cewa zai iya barin PDP ya koma APC idan abubuwa suka ci gaba da lalacewa.
Tsohon mai magana da yawun bakin dan takarar PDP a zaben shugaban kasa na 2023, Atiku Abubakar, Segun Showunmi ya yi kalaman nuna yabo ga Shugaba Bola Tinubu.
Dele Momodu ya jaddada cewa sai jam'iyyun adawa sun haɗa kai za su iya kayar da Tinubu a 2027, saboda APC na ƙoƙarin raunana PDP da rikicin cikin gida.
Dan takarar shugaban kasa a 2023, Peter Obi ya caccaki salon mulkin Bola Tinubu wajen cire tallafin mai. Obi ya fadi matakan da zai dauka da ya ci zaben 2023.
A labarin nan, za a ji cewa Cif Martin Onovo ya ce babu wata jam'iyya guda daya da za ta iya karshen gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a babban zabe mai zuwa.
Tsohon mai magana da Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Segun Showunmi, ya ziyarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a birnin Legas.
Atiku Abubakar
Samu kari