Atiku Abubakar
Ƙungiyar dattawan Arewa ta nesanta kanta da marawa takarar Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP baya. Ƙungiyar tace bata da wani ɗan takara a babban zaɓen 2023.
Ganin cewa yan takarar da suke muradi suna iya kara masu karfi ko shafar makomar siyasarsu, gwamnoni PDP sun dauki bangarorin da za su yi wa aiki a zaben gobe.
Mataimakin jami'in hulɗa da jama'a na jam'iyyar APC na ƙasa, MurtalaAl Ajaka, ya bayyana cewa Atiku ba zai kai labari ba a jihar Borno da arewa maso gabas.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya roki mazauna Adamawa da Najeriya baki ɗaya su yi amfani wannan dama mai tsaka su zabi PDP.
Jirgin yakin neman zaben takarar kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyyar PDP ya zo karshe inda dan takarar jam'iyyar ya dira jiharsa ta Adamaw
Nyesom Wike ya bada labarin yadda suka lallabi Bola Tinubu ya yi wa PDP aiki a zaben 2019. Gwamnan ya fadi amanar da Tinubu ya yi wa Muhammadu Buhari da APC.
Sanata Shehu Sani, tsohon dan majalisar Kaduna ya ce ya kamata a samar da shugaban kasa na gaba ne ta hanyar sahihin zabe ba siyan kuri'u ko sayar da mukami ba.
Ɗan takarar kujerar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku zai kammala yaƙin neman zaɓen sa a jihar sa ta Adamawa a ranar Asabar ta ƙarshen makon nan da muke.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa ba shi ba sulhu da bangaren shugabancin PDP karƙashin Dakta Iyorchia Ayu wanda Atiku Abubakar ke goyon baya.
Atiku Abubakar
Samu kari