Yajin aikin ASUU
Hukumat jami'ar FUTO ta bayyana aniyarta na zuwa kotu saboda kalubalantar da kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU ta yi na cewa bata farfesancin Dakta Pantami ba.
Kungiyar ASUU ta bayyana cewa an saba wa doka wajen baiwa ministan harkokin sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Isa Pantami, matsayin Farfesa, zata ɗau mataki.
Kungiyar malaman jami'a ta ASUU ta ashiga yajin aiki a hukumance, inda ta bayyana dalilai da suka sanya har ta yank shawarar shiga yajin aikin tun farkon magana
ASUU ta tsunduma yajin aiki a wannan shekarar, wannan yasa muka tattaro muku dukkan yajin aikin da ASUU ta shiga tun daga 1999-2020, kamar yadda ya tabbata.
Bayan dogon zaman da kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU tayi cikin daren Litinin, majalisar zartaswar kungiyar ta amince a tafi yajin aikin jan kunnen gwa
Majalisar zartaswar kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU za ta fara zaman kwanaki biyu a jami'ar Legas, Akoka ranar Asabar domin yanke shawara kan maganar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara makon da ya gabata da shan alwashin cewa gwamnatin tarayya za ta karrama alkawarin da ta yi wa kungiyar malamai ta ASUU.
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK), ta ayyana ranar Litinin 7 ga watan Fabrairu a matsayin ranar hutu a jami’ar saboda dalilai.
Kungiyar Malaman jami'a a Najeriya ASUU a ranar Juma'a ta bayyana cewa zata shiga yajin aiki saboda gwamnatn Buhari bata shirya cika alkawuran da tayi mata ba.
Yajin aikin ASUU
Samu kari