Fashi da makami
Abuja - Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba ya karrama DPO na Unguwar Nasarawa dake jihar Kano SP Daniel Itse Amah da Satifiket din lam.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai faramaki makarantar Sakandiren kimiyya da ke yankin jihar Nasarawa, sun bindige malamai biyu, ɗaya ya mutu, yan sanda sun bazam
Limamin coci 'dan kwalisa' na jihar Brooklyn wanda ya saba nuna kayayyakinsa masu tsada ya kare kansa bisa rayuwa ta tunkaho da ya ke yi bayan an masa fashi yan
Kamar yadda aka gani a cikin wani faifan bidiyo, faston ya ga shigowar wasu tsageru rike da bindiga cocinsa a lokacin da yake kan mimbari yana wa'azin Lahadi.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Adewale Osifeso ne ya bayyana haka a garin Ibadan a ranar Litinin, inda ya ce daga cikin wadanda ake zargin akwai wani ma’ai
Wasu fusatattun matasa, a ranar Asabar sun kona wani da ake zargin barawo ne a Bayelsa, babban birnin jihar. Lamarin ya faru ne a kusa da Customs Road Junction
Wasu mutanen gari sun hau jibgar wani ɗan fashi da makami da ya sato mota har suka aika da shi barzahu a ƙaramar hukumar Charanci ta jihar Katsina ranar Asabar.
Hukumar Sadarwa ta Najeriya ta bayyana cewa a yanzu an hana ‘yan ta’adda da ‘yan fashi samun damar amfani da hanyoyin sadarwa bayan an hada NIN da layukan SIM.
An kama wani dan haramtaciyyar kungiyar Yan Sakai, Sidiq Kuruwa, saboda fashi da kashe wani bafulatani mai suna Riskuwa Kalamon, a karamar hukumar Tureta a Jiha
Fashi da makami
Samu kari