Arewa
Kungiyar dattawan Arewa ta gargadi kungiyar dattawan Neja Delta (PANDEF) kan barazanar da take yiwa Arewa kan lamariin wanda zai zama shugaban kasa a 2023.
Shugabannin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga arewa a ranar Laraba sun gudanar da taron hadin kai gabanin babban taron jam’iyyar na kasa da za a yi.
Ɗaya daga cikin mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara, Muhammad Yusuf, ya bayyana ainihin boyayyen dalilin da yasa aka dakatar da su a majalisar Zamfara
Kungiyar Arewa a ranar Talata, 12 ga watan Oktoba ta bayyana cewa Sanata Ali Modu Sheriff shine mutumin da ya fi dacewa ya zama shugaban APC na kasa na gaba.
Alhaji Kawu Baraje, tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party na kasa ya sanar da cewa mambobi daga arewa ta tsakiya zasu yi takarar shugaban kasa.
Rundunar 'yan sanda ta ashwarci 'yan Najeriya da su ba 'yan bindiga hadin kai yayin da aka kama su. A cewar 'yan sanda, hakan ne zai hana 'yan bindigan su cuce
Tsohon bulaliyar majalisa, Sanata Roland Owie, ya bukaci shugabannin jam’iyyar PDP su tsaya tsayin-daka wurin tsayar da dan arewa a matsayin dan takarar ta kama
Jam'iyyar PDP ta sanar da cewa, bayan kai mukamin shugabancin jam'iyya zuwa Arewa, ta fitar da farashin da za ta sayar da fom din tsayawa takarar mukamai a jam'
Akwai 'yan siyasa da dama da suka taba yin rantsuwar ba za su canja jam'iyya ba amma daga bisani suka saba wannan alkawarin domin cimma wata manufa tasu ta siya
Arewa
Samu kari