Arewa
Sarkin musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar ya koka akan yadda ‘yan bindiga a kullum su ke halaka mutane a arewacin Najeriya musamman a arewa maso yamma kullum.
Daraktan shiri mai dogon zango da ake haskawa a tashar Arewa24, Salisu T. Balarabe, ya bayyana makasudin da yasa ba'a ga Salma ba a cikin Zango na shida (6)
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja sun samu nasarar kama wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan bindiga ne sannan an amso shanu 71 da tumaki 23 da ake zargin sun sato
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya ce akwai gwamnonin da ba su ji dadin gyaran da ya yi wa makarantun Almajiri ba. An samu bayanai akan yadda
Dattawan Arewa sun bayyana dalilansu, inda suka ce sam bai kamata shugaba Buhari ya amince ya saki Nnamdi Kanu haka siddan ba tare da wani shari'a ba ko hukunci
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Jigawa ta ce a kalla mutane 15 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon mummunan hatsarin mota da ya faru a jihar. Mai
'Yan APC a fadin arewa sun kaddamar da gangamin nuna goyon baya ga tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, domin ya zama shugaban kasar Najeriya a 2023.
Wata kungiya mai fafutukar tabbatar da zaman lafiya a yankin Arewa ta tsakiya (NCMPI) ta nemi a zabi wanda zai gaji shugaban kasa Buhari a 2023 daga yankin.
Hadakar kungiyoyin arewa (CNG) ta nuna rashin amincewarta da bukatar shugabannin Ibo akan kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari na sakin shugaban IPOB, Nnamdi
Arewa
Samu kari