Arewa
A daren ranar Alhamis, 11 ga watan Nuwamba wasu 'yan daba sun kutsa cikin harabar majalisar dokokin jihar Plateau sun yi barna. Barnar da aka yi ya yan majalisa
Kwamishinan ilimi na jihar Bauchi, Aliyi Tilde, ya nuna damuwarsa kan yadda satar jarabawa ya zama ruwan dare a jiharsa, acewarsa an samu akalla 15,000 a BECE.
Kungiyar dattawan arewa a ranar Laraba ta sauya ra’ayin ta dangane da matsayar arewa a shugabanci a shekarar 2023, inda ta yi lashi takobi akan arewa za ta yi a
A karon farko wasu tsagerun yan bindiga dun kai hari wani ƙauye ƙaramar hukumar Lau, ta jihar Taraba, aƙalla mutum 7 aka rahoto sun mutu, wasu da dama sun jikka
Shugaban hukumar leken asirin kudade watau NIFU, Mr Modibbo Tukur, ya bayyana cewa nan da watan Afrilun 2022, za'a daina sata da garkuwa da mutane a Najeriya.
Yayin da labarin mutuwar sanannen ƙasurgumin ɗan bindiga, wanda ya addabi arews, Dogo Gide, ya cika kafafem watsa labarai, shin labarin ya inganta kuma gaskiyan
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya damu kan yadda iyaye ke tilastawa 'ya'yansu barace-barace a kan tituna musamman a jihohin Arewacin Najeriya..
Hakeem Baba-Ahmed, mai magana da yawun kungiyar dattawan arewa, NEF, ya ce arewaccin Najeriya za ta zabi dan takara mai nagarta ne daga kowanne yanki a 2023.
Wata kungiyar'yan Arewa ta bukaci gwamnatin Buhari da ta gaggauta fallasa masu daukar nauyin'yan ta'adda a fadin Najeriya. Ta ce kasar nan Sam babu tsaro ko kad
Arewa
Samu kari