Arewa
A daren yau Juma'a ne a kwamitin ganin wata na kasa ya bukaci musulmai a Najeriya su fara duban jinjirin watan Ramadana na wannan shekara, inda ake jira...
Shehu Sani ya bayyana irin yadda shugabannin 'yan bindiga ke samun damar tattaunawa da gidajen jaridu, amma kuma ake samun tsaiko wajen kama su a kasar nan.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi'u Kwankwaso, ya bukaci 'yan Najeriya musamman matasa da su shiga jam'iyyar NNPP don dawo da Najeriya da samar da rauwa mai kyau
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya umurci malamai a cibiyoyi daban-daban na ilimi a jihar da su fara koyar da yara da harshen gida, musamman Hausa a Arewa.
Bazoum ya zanta da manema labarai ne a fadar gwamnatin Najeriya bayan ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya a ranar Alhamis a Abuja.
Wasu limamai, malaman addinin Islama, da shugabannin matasa a ranar Alhamis, 31 ga watan Maris sun ziyarci mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo...
Jarumar Kannywood ta bayyana alakar da ke tsakaninta da Hamisu Breaker, inda tace sam ba alaka ce ta soyayya ba, kawai dai aboki ne na aiki a masana'antarsu.
Mazaunan jihar Gombe sun garzaya Kotu, sun nemi a tilasata wa Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Shikeh Pantami, ya fito takarar kujerar gwamnan jihar
An saka labule tsakanin manyan yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga arewacin kasar domin fitar da dan takarar yarjejeniya.
Arewa
Samu kari