Arewa
Duk da cewa Kwankwaso ya bayyana cewa har yanzu bai sauya sheka zuwa jam’iyyar ta NNPP ba, ya ce kungiyarsa ta siyasa, National Movement, tuni ta shiga NNPP.
An tattaro cewa hatsarin ya afku ne a lokacin da wata mota kirar Toyota Carina mai lamba KTL 251QG, ta kwace a kusa da Nuhu Bamalli Polytechnic da ke Zaria.
Abin da zai ba ku mamaki shine, matar mai suna Frances Boer ta yi aiki a yankin Arewacin Najeriya inda ta yi aiki a makarantun firamare tare da koyar da harshen
Sakataren watsa labarai na kungiyar tuntuba ta arewa, ACF, Emmanuel Yawe ya riga mu gidan gaskiya. Daily Trust ta rahoto cewa Yawe, mai shekaru 65 ya rasu k
Tun shekarar 1971 da aka bude gidan Zoo na Kano don al'umma su fara ziyara ne Mallam Abba Gandu dan shekaru 71 ya fara aiki a wurin. Ya shaida wa BBC Pidgin ce
Sanata Shehu Sani ya shawarci yan Najeriya da ke da sha’awar shiga yakin Ukraine da Rasha amma kuma basu da kudin biza cewa su tafi arewa su yaki Boko Haram.
A zaman babbar Kotun Kano 5 domin cigaba da sauraron shari'ar kisan Hanifa Abubakar, shaidu sun gabatar da wasu abubuwa 10 da suka gano yayin binciken lamarin.
Kungiyar Dattawan Arewa ta Forum of Northern Elders for Unity (FNEU) ta yanke shawarar za ta goyi bayan Gwamna Uguwanyi a matsayin dan takarar shugaban kasa a j
Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram/ISWAP ne sun kara kai hari kauyen Kautikari da ke karkashin karamar hukumar Chibok inda suka halaka dan dagacin kauyen, Bu
Arewa
Samu kari