Arewa
Jaridar The Nation ta tattaro wasu shahrarrarun mutane da suka kwanta dama a cikin wannan shekarar ta 2022 da muke bankwana da ita a ciki da wajen Nigeria.
Kwamishinan Kano ya bayyana gaskiyar lamarin da ya faru har aka ce wai an kore shi daga aiki. Ya ce da kansa ya ajiye aiki don haka yana da hujja a hannunsa.
Wasu yan fashin daji sun sace babban limamin garin Masama-Mudi da ke jihar Zamfara, wanda ya dade yana wa'azi kan ta'addanci. Maharan sun kuma sace wata budurwa
Sojojin Najeriya sun yi luguden wuta kan wani sansanin da 'yan Boko Haram suka fake, suke cin karensu babu babbaka. An hallaka 'yan ta'adda masu yawan gaske.
Wata budurwa 'yar Arewa ta ba da mamaki yayin da aka ga tana buga kwallo kamar wata kwararriyar da ta dade tana wasa. Jama'a sun shiga mamakin wannan budurwa.
Gwamnan jihar Gombe ya bayyana irin kokarin da gwamnatin ACP ta yi, ya kuma fadi yadda zai yi don tabbatar da an ci gaba da hako mai a Arewa. Ya fadi ta yaya.
Gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar, yace ya cika dukkanin alkawarin da ya yi wa mutane lokacin da yake neman su zabe shi a matsayin gwamna a zaben 2015.
Attajiri Dantata ya bayyana yadda ya rayu, da kuma halin da yake ciki a yanzu. Ya ce ya daina jin dadin rayuwar duniya, don haka yana da buri daya da ya rage.
Fitaccen malami a BUK, Farfesa Bello Ibrahim, ya bayyana cewa da wuya ta'addanci ya kare a yankin arewa nan da shekaru 30 idan ba dau mataki da ya dace ba.
Arewa
Samu kari