Arewa
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya yi magana kan halin kunci da ake ciki inda ya yabawa Tinubu kan kokarin da ya ke yi.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge, Hon. Muhammd Bello Shehu ya yi abin alkairi ga magoya bayan jam'iyyar NNPP a mazabarsa da ke jihar Kano.
Kungiyar ‘yan kasuwa a jihar Yobe, UMAPO ta koma ga Allah tare da gudanar da salla ta musamman don neman taimako daga ubangiji kan wannan tsadar rayuwa
Gamayyar kungiyoyi masu kare martabar damokradiyya daga jihohin Arewa 19 harda babban birnin tarayya Abuja sun ce gwamnatin Buhari ce ta haddasa tsadar rayuwa.
Dalibai biyu na kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kogi, Lokoja sun mutu sakamakon shakar hayakin da ke fitowa daga janareta da ke kusa da tagar dakunansu.
Kungiyoyin da fafutukar tabbatar da demokuraɗiyya a Arewacin Najeriya sun ce yankinsu na nan tare da Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu duk da halin da ake ciki na wahala.
Tsohon Sanatan Adamawa ta Arewa, Elisha Abbo na fuskantar barazanar zuwa gidan yari kan zargin akwai cin hanci a Kotun Daukaka Kara yayin yanke hukunci.
Shugaban hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci a Kano, Barista Muhuyi Magaji ya sha alwashin fara kai samame runbunan ajiyar kayan abinci.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bauchi ta sanar da neman fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Abdul'aziz Idris Dutsen Tanshi kan saba umarnin kotu.
Arewa
Samu kari