Arewa
Gwamna Mai Mala Buni ya ayyana ranar Laraba, 7 ga watan Fabrairu a matsayin da babu aiki domin karrama marigayi tsohon gwamnan jihar da ya rasu a kasar Saudiyya.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya bayyana cewa akwai bukatar magance talauci da rashin aikin yi domin sune tushen da suka haifar da matsalar tsaro.
Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin hako mai a rijiyoyin Kolmani da ke tsakanin Bauchi da Gombe. Sanatan PDP ya ce an gamu da tsaiko a aikin, amma za a cigaba.
Shugaban karamar hukumar Ungogo a jihar Kano, Injiniya Abdullahi Ramat ya yi murabus daga shugabancin karamar hukumar a yau Litinin 5 ga watan Faburairu.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya sha alwashin hukunta ‘yar takarar jam'iyyar APC, Aisha Binani da sauran wadanda suka hada kai a zaben watan Maris.
Gwamna Nasir Idirs na jihar Kebbi ya sanar da rusa dukkan ciyamomin kananan hukumomi 21 a jihar inda ya yi alkawarin ba zai ya da su ba a harkokin gwamnatin jihar.
Mazauna birnin Minna da ke jihar Neja sun fito zanga-zangar nuna rashin jin dadi kan tsadar rayuwa a kasar inda suka bukaci gwamnati ta dauki mataki.
Yayin da ake jimamin rasuwar tsohon gwamnan jihar Yobe, Bukar Abba Ibrahim, an binne shi a Saudiyya bayan sallar jana'izarsa a masallacin Harami.
Sanata Shehu Sani, tsohon dan majalisa mai wakiltan Kaduna ya bayyana hanyoyi hudu da za a bi don magance kallubalen tsaro a Najeriya musamman jihohin arewa.
Arewa
Samu kari