Anambra
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), shiyar jihar Anambra a ranar, 25 ga Nuwamba ta sanar da dakatad da shugabanta, Cif Basil Ejidike, rahoton The Nation.
Gwamnan jihar Anambra ya shiga jerin wadanda take nema bisa zargin da hukumar da hukumar bata bayyana ba har zuwa lokacin hada wannan rahoton a yau Laraba.
Yayin da aka kammala zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar APC ta ce sam bata amince da sakamakon zaben ba. Saboda haka, ta bayyana cewa za ta shiga kotu.
Jam'iyyar APGA ta kasa ta bayyana gaskiyar rahoton dake yawo cewa gwamnan jahar Anambra, Willie Obiano, da Farfesa Soludo zasu sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Ekwusigo a majalisar dokokin jihar Anambra, Onyebuchi Offor ya kara komawa jam’iyyar PDP, The Cable ta ruwaito. Offor ya kom
Jim kadan bayan kammala zaben gwamna a Anambra, APC tace bata amince da sakamakon zabe ba. Wannan y jawo cece-kuce, jigon APC ya taya APGA murnar cin zabe.
Dan takaran jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben gwamnan Anambra da aka kammala, Andy Uba, yace sam ba yarda da sakamakon zaben da INEC ta sanar.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), ta gabatar da takardar shaidar lashe zabe ga zababben gwamnan na jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo.
Anambra - Kwamitin yakin zaben Sanata Andy Uba ta yi watsi da sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra da hukumar zabe ta kasa watau INEC ta sanar ranar Laraba.
Anambra
Samu kari