Anambra
INEC ta ayyana Farfesa Charles Chukwuma Soludo a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Anambra da aka yi a ranar 6 ga watan Nuwamba. Baya ga zama gwamnan
Farfesa Charles Chukwuma Soludo, zababben gwamnan jihar Anambra, ya yi martani kan nasarar da ya samu a zaben gwamnan jihar da aka kammala a ranar Talata .
Zaben gwamna a jihar Anambra cike yake da rikice-rikice, mun tattaro muku bayanai don sanin dalilin da yasa jihar Anambra ba ta zabe kamar yadda ake a sauran ji
Farfesa Charles Chukwuma Soludo ya lallasa 'yan takara 17 da suka fito neman kujerar gwamnan Anambra. Ya yi nasarar lashe zabe a kananan hukumomi 19 daga 21.
An kammala zaben gwamna a jihar Anambra, sabanin yadda APC tasha kaye, PDP ta fi APC shan mummunan kaye a zaben da dan takarar jam'iyyar APGA ya lashe jiya.
Saura wata 8 zabe, an kai wa tsohon shugaban CBN farmaki a garinsu na Isuofia da ke karamar hukumar Aguata ta jihar yayin da yake tattaunawa da matasan yankin.
Bayan mutane sun fito sun kaɗa kuri'un su a zaben gwamnan Anambra da ya gudana yau a karamar hukumar Ihiala, zuwa yanzun sakamako ya fara fitowa daga runfunan z
Hukumar Zabe mai zaman kanta INEC ta ayyana dan takarar jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) Prof Charles Soludo a matsayin wanda ya yi nasara a zab
A wani lamari da bai cika faruwa ba a siyasa, daya daga cikin abokan fafatawar Farfesa Chukwuma Soludo ya jefa masa kuri'a a karashen zaben gwamnan Anambra a ka
Anambra
Samu kari