Anambra
Fafesa Charles Soludo, zababben gwamnan jihar Anambra dake shirin ɗarewa kan karagar mulki, na shirin kafa kwamitin alƙalai da zai gwada cancantar hadimansa.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu son kafa kasar Biafra ne, IPOB a ranar Talata suka afka wata cocin katolika da ke Onitsha, jihar Anambra a kudu maso gabas.
Wani magidanci mai shekara arba'in da daya mai suna Azubuike Nwokolo wanda aka fi sani da Zubby More, an tsinta gawarsa a dakin otal da ke Amichi da ke Nnewi.
Yayin da mutane har da baƙi suna zo ana kokarin yi wa mamaciya jana'iza a Anambra, ba zato babu tsammni wasu yan bindiga suka ɓallo wurin, suka tarwatsa mutane.
Jami’ar Tansian da ke Umunya a jihar Anambra tare da hadin gwiwar Chartered Insititute of Education Practitioners da ke Ingila, CIEPUK za ta dauki nauyin karatu
Ministan kwadugo da samar da ayyukan yi, Dakta Chris Ngige, yace zai yi shawara kafin ya yanke hukunci kan tsayawa takarar shugaban ƙasa a babban zaben 2023.
‘Yan bindiga sun kai farmaki asibitin Eziama-Uli da ke karamar hukumar Ihiala da ke jihar inda suka halaka wani dan sanda sannan su ka yi garkuwa da daya, The P
Dan takarar APC a zaben gwamnan Anambra ya bayyana matsayarsa kan hukuncin kotu kan soke shi cikin masu takara a zaben gwamnan Anambra da ya gudana a jihar.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari a shingen yan sanda da ke kan hanyar Onitsha zuwa Owerri a jihar Anambra, inda suka kashe yan sanda bi
Anambra
Samu kari