Ali Nuhu
Wasu jaridun sun ruwaito cewa Najeriya tasa hannun kwangilar dala biliyan 20 da Rasha. Inaso in sanar daku ba gaskiya bane hakan. Hadin kai kawai muke dashi da Rasha. Kuma muna fatan in komai ya tafi daidai, zamu sa hannun wata kw
A wani mataki mai daukan hankali a sa-toka sa-satsi dake tsakanin Sarkin Kannywood, Ali Nuhu da yaronsa, Adam A Zango, masu kallon fina finan na Kannywood sun kammala shrin nada A Zangon a matsayin ‘Sarkin Yan Fina Finan Hausa.”
Rikicin dake tsakanin manyan jaruman wasan kwaikwaiyon Kannywood Ali Nuhu da Adam zango ya zo karshe yayin da aka sasanta su wannan sasanci ya faru ne bayan kokarin da wasu masu ruwa da tsaki a masana'antar fim Kannywood suka yi.
Idan baku manta ba a shekarun baya sun taba shirya irin wannan rikicin, mu ka zo muka yi ta cece kuce a kai. Amma daga karshe mai hakan ta haifar sai suka maida mu ba mu san komai ba. dan haka kusan duk wanda ya sa kansa sai ya yi
Wani marubuci mai suna Yakubu M. Kumo ya caccaki BMB kan zagi da yayiwa shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa Ali Nuhu. An zargi darakta kuma mai shirya wasa Bello da cewa mahaifin Ali Nuhu Kirista ne.
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan hausa kuma mawakin zamani, Adam A. Zango wanda aka fi sani da Prince ya bayyana cewa shi ba da sarki mai Kannywood wato Ali Nuhu yake rigima ba kamar yadda wasu mutane ke zata.
Mun ji cewa 'Dan wasan kwaikwayo Ali Nuhu yayi zarra a harkar fina-finai a 2017. Rahama Sadau da kuma Gbenro Ajibade su na cikin wadanda za su karbi kyautar.
Shaharrren dan wasan kwaikwayon Kannywood Adam A Zango, ya karrama masoyan sa dake garin Kano a bukin shirin kaddamar da sabuwar fim din sa mai suna gwaska
Manyan Jaruman fina-finan Hausa na Kannywood, sunyi jimamin cika shekaru uku da mutuwar fittacen dan wasan barkwanci na hausa Rabilu Musa, (Dan Ibro).
Ali Nuhu
Samu kari