Ali Nuhu
Za'a yi ganawa tsakanin Rahama Sadau da Priyanka Chopra ta Indiya. Ta shaidawa manema labarai cewa dama can suna magana. Tace wannan karon ganawarsu ta daban ce
A wani hannun kuma a kwanan nan ne Ali Nuhu ya fitar da sabon Fim dinsa Mansoor, wanda masana suke ganin ya kawo sabon salo a Kannywood gaba daya.....
A ranar Alhamis 29 ga watan Yuni ne Ali Nuhu, wanda aka fi sani da Sarkin Kannywood ya sake baje kolin da gwanintarsa da hazakarsa, inda ya fitar da sabon Fim,
Shahararren dan wasan Kwaikwayon nan Ali Nuhu ya cika shekaru 42 da haihuwa a Duniya. Ali Nuhu dai ba karamin tauraro bane, don kuwa yayi fice a Duniya.
Gwarzon jarumi Ali Nuhu ya nuna farin cikin sa a gurin bikin auran abokin aikinsa Bello Muhammad Bello wanda aka gudanar tare da yi masu fatan alkhairi.
Ali Nuhu
Samu kari