Aisha Buhari
Wasu fitattun 'yan Najeriya sun halarci bikin kaddamar da littafin tarihin matar shugaban kasa Buhari, Aisha Buhari. An ba da gudunmawar miliyoyin Nairori.
Jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya yabi uwargidan shugaban ƙasa, Hajiya Aisha Buhari, inda ya ce babu wani da zai sake yin tantama akan ofis dinta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana chan a kasar Landan yana ganin likita, yayinda ake kaddamar da littafin uwar gidansa, Hajiya Aisha a nan gida Najeriya.
Uwargidan shugaban kasar ta baiwa mata da matasa tallafi na keken dinki, injin saka, da kuma kayan aikin noma domin kama sana’a, a ranar Alhamis, 25 ga Maris.
Uwar gidan shugaban kasar Najeriya ta koka kan yadda yawaitar sace-sacen dalibai musamman mata a arewacin Najeriya. A cewarta, hakan ba karamin lamari bane.
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi ta saki sunayen mata da ta yi wa lakabi da 'matan Buhari' a cikin shagulgulan bikin ranar mata na kasa da ka
. ‘Yan Najeriya sun gaji, su na tambaya ‘Ina Aisha Buhari ta shiga’. Wani ya fito ya ce Ina Aisha Buhari? Shin ko ba ita ba ce uwargidar shugaban Najeriya ne?
Dr. Uzoma Emenike tana cikin Jakadun da aka zaba zuwa kasashen waje. Buhari ya bar tarihi da nadin ta a cikin sababbin wakilan da ya yi zuwa kasashen ketare.
An tsare wani Bawan Allah na wata da watanni saboda ‘yi wa Buhari barazana’. Wannan Ma’aikaci ya shafe watanni 9 a garkame saboda sukar manyan Shugabannin.
Aisha Buhari
Samu kari