Afrika ta kudu
Yayin da kasashen Duniya ke cigaba da ɗaukar natsaya, wasu na goyon bayan Rasha wasu kuma sun yi Allah wadai, kasashe 17 a Afirka sun ki Allah wadai da lamarin.
Dangote ya sake shiga jerin masu kudin Afrka kamar yadda aka saba, yanzu dai shi ne na farko kamar kullum, an fitar da sabbin bayanai 4 da baku sani ba game
Wani mummunan lamarin da ya lakume rayuwar ɗaliban sakandire biyu a ƙasar Afirka ta kudu ya tada hankali, dalibi ya bindige abokinsa ɗalibi kuma ya kashe kansa.
Shugaban Kasar Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa ya kamu da kwayar cutar korona kuma yana da alamun ciwon sai dai ba su yi tsanani ba amma duk da hakan yana asibi
Ana ci gaba da cece-kuce game da farashin man fetur a Najeriya. Wannan yasa aka binciko sauran kasashen Afrika da yadda suke sayar da man fetur ga yan kasar su.
Gwamnatin kasar Uganda na gab da rashin babbar tashar jirgin samanta na kasa da kasa idan gaza biyan bashin da ta karba hannun Gwamnatin kasar CHina a 2015.
Attajirin nahiyar Afrika, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cikin bidiyo tare da attajirai irinsu cikin jirgin sama.Wisdom Blogg ce ta daura wannan bidiyo a sha
Afrika ta kudu
Samu kari