Abun Bakin Ciki
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Yobe, ASP Dungus Abdul-Kareem, ta ce bincikensu ya tabbatar musu da cewa matashiyar ta kwankwadi miyagun kwayoyi a dakin da
Wani shaidar gani da ido ya bayyana cewa duk da ihun neman taimako da mamatan suka dinga yi bayan tashin gobarar, an gaza balle kofar shiga gidan domin cetonsu
A sabon harin, wanda 'yan bindigar suka kai da misalin karfe 1:30 na safiyar ranar Laraba tare da yin garkuwa da mutane goma sha takwas, wadanda suka hada da ma
Marigayi Aare, dan asalin masarautar Owu da ke jihar Ogun, ya na daga cikin attajiran duniya da suka mallaki motocin alfarma na Rolls Royce masu yawan bada laba
AIG na Zone 2, AIG Ahmed Iliyasu, shine ya jagoranci jami'an ƴan sanda a Lagos don wakiltar Babban Sufetan ƴan sanda, IGP Abubakar Adamu, wajen ƙaddamar da fare
Bayan kama shi, Matashin ya amsa cewa shine ya hallaka iyayensa da sauran mutanen gidansu tare da jagorantar 'yan sanda zuwa wani wuri a yankin Mai Mahiu inda
Rahotanni sun bayyana cewa Yarima Nuhu ya na tare da matarsa, Hadiza Saidu Mairiga Nguroje, tare da 'ya'yansu hudu - Ummi, Ayman, Firdausi da Abdullah - a lokac
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya tabbatar wa da Freedom Radio faruwar lamarin tare da sanar da cewa sun kai mutumin da
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa wacce aka fi sani da Kwastam ta sanar da kama alburusai da wasu haramtattun kaya da kudinsu ya kama Naira miliyan dari uku da
Abun Bakin Ciki
Samu kari