Abun Bakin Ciki
Afrika ta yamma dai na fama da da hare-haren taaddanci daga dakarun kungiyoyi da suke da alaƙa da kungiyar alQaeda. Daga iyakokin yamma, hare-haren kuma ya fi k
DSP Kiyawa ya bayyana cewa mai korafin ya shafe tsawon shekaru uku yana hidimatawa wannan aljani ta hanyar yi masa dafgen naman kan shanu, farfesun kaji, kindir
A cewar Abdullahi Haruna Kiyawa, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, jami'an rundunar Puff Adder a karkashin jagorancin CSP Musa Umar, sune suka kama matas
Rigimar da ta ɓarke tsakanin dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, da ministan shari'a, Abubakar Malami, ta samo asali ne daga zargin cin hanci da Mal
Wani basarake mai mukamin Mai unguwa ya shiga hannu tare da wata mata mai suna Sumayya bisa zarginsu da yin aiki tare da wasu 'yan bindiga da suka kai wani mum
Marigayi Nkanga ya kasance gwamnan jihar Akwa Ibom daga watan Satumba na shekarar 1990 zuwa watan Janairu na shekarar 1992 a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa
Tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom a mulkin soja, Idongesit Nkanga ya mutu a ranar Alhamis, 24 ga watan Disamba, sakamakon wani rashin lafiya da ba a bayyana ba.
Ibtila'in gobara ta afka kasuwa a garin Funtua da ke jihar Katsina a ranar Laraba, 23 ga watan Disamba, lamarin da yayi sanadiyar ƙonewar shaguna sama da 150.
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da ke Najeriya, Sheikh Ahmed Lemu, ya rasu a safiyar yau Alhamis, 25 ga watan Disamba, za a sanar da lokacin jana'iza.
Abun Bakin Ciki
Samu kari