Abun Bakin Ciki
Wani dalibi da ke karatu a kasar Ukraine, Uzaifa Halilu Modachi, ya mutu a jihar Sokoto, mako biyu bayan dawowarsa kasar sakamakon yakin kasar Rasha da Ukraine.
Babbar kotu da ke zama a Tafawa Balewa Square a ranar Laraba, 16 ga watan Maris, ta yankewa wani malamin addini mai shekaru 34, Fatai Afobaje, hukuncin kisa.
A lokacin da matarsa ta mutu, Kassim Hemed ya ce surukansa su je gidansu sannan suka kwashe komai da suka mallaka. A yanzu yana fama da rayuwa da yaransu uku.
Pa Mathias Keyamo, mahaifin karamin ministan kwadago da daukar ma’aikata, Olorogun Festus Keyamo, ya mutu a ranar Asabar, 5 ga watan Maris, yana da shekaru 83.
Magidanci ya shiga daba wa mahaifiyarsa wuka bisa kuskure a Zawiyya Tudunwada, Kontagora, jihar Neja, a lokacin da take kokarin raba fada tsakaninsa da matarsa.
Allah ya yiwa wani tsohon jami’in hukumar Kwastam na Najeriya kuma mahaifin tsohon kwamishinan yan sandan Kano Singam, Alhaji Buba Turaki, rasuwa a yau Lahadi.
An shirya auren amaryar mai suna Hauwa Abdullahi Shehu, Ummi da angonta ASP Abdulmuhyi Bagel Garba a ranar Asabar, 5 ga watan Fabrairu, sai rai yayi halinsa.
Allah ya yiwa wani dalibin jami'ar Ahmadu Bella University (ABU), Zaria, wanda ya kammala karatu kwanan nan, Bashir Maiwada Zubairu, rasuwa a hatsarin mota.
Wani abun bakin ciki ya afku, inda aka tsinci gawar wasu iyalai su hudu a wani gidan gona a Anguwar da ke karamar hukumar Abaji a babban birnin tarayya, Abuja.
Abun Bakin Ciki
Samu kari