Abun Bakin Ciki
Wata a jihar Legas ta jefa jaririnta cikin kogi domin ya mutu ta huta da baƙin cikim da take ciki. Wani bawan Allah ya yi ta maza inda ya ceto jaririn a kogin.
Pa Michael Taiwo Akinkunmi, wanda ya kirkiri tutar Najeriya ya rasu yana da shekaru 84 a duniya. Daya daga cikin ‘ya’yansa ne ya sanar da labarin mutuwarsa.
Allah ya yi wa mahaifiyar shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano kuma babban jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa, Abba El-Mustapha rasuwa.
Wasu iyali a Kano sun gamu da ibtila'i sakamakon cin kwadon garin kwaki. Sun barke da amai da gudawa inda diyarsu ta ce ga garinku sannan sauran suka galabaita.
Wata mata ta yanke jiki ta fadi sumammiya bayan gwajin DNA ya tabbatar da cewar mijinta ba shine uban danta na ainahi ba. Ta fashe da kuka bayan samun labari.
Prosper Igboke, wani fasto mai shekaru 30 ya kashe kansa ta hanyar yin tsalle daga ginin bene mai hawa biyu a yankin Nnewi jihar Anambra bayan budurwa ta ki sa.
Wata amarya mai suna Rebecca Oyedotun, ta yanke ciki ta fadi matacciya a ranar aurenta a yankin Ogbomoso da ke jihar Oyo. Lamarin ya faru ne ana tsaka da biki.
Tsagerun yan bindiga sun harbe Misis Peace Chinyereugo, matar faston cocin Vineyard of Grace Dominion Assembly, Rev. Samuel Chinyereugo, a Benin, jihar Edo.
Yan ta'addan Boko Haram sun farmaki ayarin motoci dauke da kayayyaki da fasinjoji a karamar hukumar Bama ta jihar Borno, sun kashe mutum biyar da sace mata 7.
Abun Bakin Ciki
Samu kari