Abun Bakin Ciki
Fitaccen Likitan nan dan asalin jihar Bauchi, Farfesa Abdu Ibrahim, ya rasu a ranar Alhamis bayan ya yi fama da jinya a asibitin koyarwa na Jami’ar ATBUTH.
Wata mata da aka bayyana a matsayin Lubanga Nachi ta yadu a dandalin soshiyal midiya saboda saurayinta mai suna Izoh ya rabu da ita bayan ya yi sabuwar budurwa.
Wani matashi mai aski wanda aka ambata da suna Otubong ya mutu bayan zargin kwanciya da abokiyar sharholiyarsa a yankin Mile 2 da ke Port Harcourt, jihar Ribas.
Akalla mutane goma sha biyar ne rahotanni suka kawo cewa an yi wa yankan rago a wani hari da wasu da ake kyautata zaton yan Boko Haram ne suka kai jihar Borno.
Mutum mafi tsawo a Najeriya, Afeez Agoro Oladimeji, ya rasu yana da shekaru 48. Jarumin ya rasu bayan ya yi fama da rashin lafiya a ranar 14 ga watan Yuni 2023.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo, Douglas Acholonu, ya kwanta dama. Basaraken masarautar Ishiobiukwu Gedegwum, mai martaba Igwe of Orlu ya tabbatar da haka.
Wannan mummunan al'amari ya afku a Abuja a ranar Asabar, 10 ga watan Yuni inda aka gano gawar wasu mata da miji kwance dumu-dumu cikin aman jini a gidansu.
Kotu ta yankewa shugaban cocin Altar of Solution and Healing Assembly da ke jihar Ribas, Chidiebere Okoroafor, hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kashe mutum 3.
Wata yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya kan matsalar da take fuskanta a gidan aurenta. Ta ce mijinta na shekaru 15 ya fada masa cewa ita ba ajinsa bace.
Abun Bakin Ciki
Samu kari