Abun Bakin Ciki
Wasu malaman addinin Musulunci sun fille kan wani mutum a jihar Oyo, wadanda ake zargin yanzu haka su na hannun jami'an 'yan sanda da ke jihar ana ci gaba da bincike
Gamayyar jami'an tsaro sun yi nasarar cafke wadanda ake zargi mutane 4 da fashin bankuna a jihar Benue bayan kai hari a jiya Juma'a da hallaka 'yan sanda.
Abun bakin ciki ya afku a garin Zaria inda wani shugaba da mataimakin shugaban makaranta suka kashe dalibin JSS3 saboda fashin makaranta a Al-Azhar Academy.
An wayi gari da mummunan labarin rasuwar sabon kwamishinan gyara da sake matsuguni a jihar Borno, Injiniya Ibrahim Idris Garba da safiyar yau Asabar.
Rundunar 'yan sanda sun tabbatar da kisan wata tsohuwa a birnin Gombe wanda 'yan ta'adda su ka yi mata yankan rago a Unguwar Jekadafari da ke jihar.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bauchi ta cafke wani matashi kan zargin yunkurin kisan wani almajiri don daukar fansa kan malaminsu da ya hana shi aure.
Matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ta kasance ‘ya daya da iyayenta suka haifa ta mutu bayan ta kammala jami’a da digiri mafi daraja.Mahaifinta ma ya rasu.
Wani sifetan dan sanda mai suna Festus Onori ya gamu da tsautsayi bayan wasu fusatattun matasa sun yi ma sa kisan gilla a jihar Delta da ke Kudancin Najeriya.
Ana cikin jimami yayin da mahaifiyar tsohon shugaban majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Lawan ta riga mu gidan gaskiya, Hajiya Halima ta rasu a yau Asabar.
Abun Bakin Ciki
Samu kari