Abun Bakin Ciki
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN ta ba da shawarar koma wa kan teburin sulhu yayin da rikici ke kara ta'azzara tsakanin kasashen Isra'ila da Falasdinu.
Shugaban jam'iyyar PDP a karamar hukumar Ede ta Arewa, Alhaji Jimoh Oyekanmi ya rasu a jiya Talata 10 ga watan Oktoba bayan kammala aiki a ofishinsa.
Bidiyon wata budurwa ya girgiza Intanet bayan ta haura kofar shiga gida don kawai ta isar da sakon gulma ga kawarta, budurwar ta tsallake wayoyin wuta a saman kofar.
Wani dan achaba mai suna Yahuza ya rasa ransa bayan fasinjansa ya koka cewa bai ga mazakutarsa ba a yankin Nyanya da babban birnin tarayya da Abuja.
Kasar Isra'ila ta kashe Falasdinawa 198 a wani harin ramuwar gayya bayan kungiyar Hamas ta kai musu harin makaman roka wanda ya yi ajalin mutane da dama.
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta bayyana ainihin dalilin mutuwar Mohbad inda ta ce sun yi fada da babban abokinsa ne Primeboy inda ya samu rauni a kansa.
Wata kotu da ke Amurka ta daure magidanci daurin shekaru biyu a gidan kaso kan zargin cin zarafin wata mata, an ci tarar Jawad Ansari Dala dubu 40.
Jarumar fina-finan Kannywood, Hajiya Binta Ola ta riga mu gidan gaskiya a daren jiya Talata 3 ga watan Oktoba a Sabuwar Unguwa Kofar Kaura da ke Katsina.
Jami'an 'yan sanda a birnin Tarayya Abuja sun damke mutane 14 kan zargin yada karyar cewa an sace musu mazakuta, an gurfanar da su a gaban kotu bayan bincike.
Abun Bakin Ciki
Samu kari