Abun Al Ajabi
Wani bidiyo mai tsuma zuciya ya hasko wata mutuniyar kasar Uganda da ta hadu da masoyinta da ya yi tattaki daga Amurka don ganinta a karon farko.
Wani dattijo dan kasar Ghana ya tabbatar da cewar soyayya bata tsufa. A cikin wani bidiyo da ya yadu, an gano shi yana shawo kan budurwa domin ta amshi soyayyarsa.
Wani sabon bidiyo ya nuno wata matashiyar budurwa tana kuka cikin dacin rai sakamakon rasa kudinta da ta yi a caca. Ta koka tare da yin danasanin abun da ta yi.
Wani uba dan Najeriya ya fashe da kukan murna a ranar auren diyarsa. Bidiyon ya tsuma zukatan mutane da dama a soshiyal midiya inda suka tofa albarkacin bakunansu.
Wani dan Najeriya ya kama wani yaro da ke wanke masa motars aa boye. Matashin ya ce ya lura kullun motarsa tana cikin tsafta ba tare da ya san wanda ke wankewa ba.
Wata yar TikTok daga kasar Ghana, Sexydiva, wacce ke aiki a matsayin mai kula da dakin gawa ta bayyana cewa tana karbar albashi GH¢86,000 duk wata.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata matashiyar budurwa yar Najeriya dauke da kitso mai ban mamaki take tafiya a titi, ta ja hankali.
Wani mutum ya durkusa a gaban wata dattijuwar baturiya inda ya nemi ta aure shi, ya sanya mata zoben alkawari mai dan karen kyau yayin da aka yi masu bidiyo.
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta nunawa duniya martanin yan uwanta yayin da suka ga saurayinta a karon farko.
Abun Al Ajabi
Samu kari