Abun Al Ajabi
Bidiyon wata budurwa ya girgiza Intanet bayan ta haura kofar shiga gida don kawai ta isar da sakon gulma ga kawarta, budurwar ta tsallake wayoyin wuta a saman kofar.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bai wa matashi Dayyabu Haladu aiki a hukumar Alhazai da kujerar Makka da kuma kudade bayan ya dawo da Naira miliyan 15 yayin aikin hajji.
Wani dan Najeriya ya fusata bayan ya kama mai aikinsa tana wanke kayan wutan gidansa har da laftof da sabulu da ruwa. Ya daka mata tsawa a bidiyo.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno wasu yan mata kimanin su 12 zaune a kan babura. Matan da suka kasance cikin farin ciki sun dauka hankali.
Rahotanni da ke zuwa sun tabbatar da cewar 'yan gidan magajiya a Lagas sun mamaye manyan kasuwanni inda suke neman kwastamomi da za su kwashe su.
Wani dan achaba mai suna Yahuza ya rasa ransa bayan fasinjansa ya koka cewa bai ga mazakutarsa ba a yankin Nyanya da babban birnin tarayya da Abuja.
Majalisar jihar Kano ta karrama Auwalu Salisu da lambar yabo da kuma kudade har Naira miliyan 1.5 kan abin da ya aikata na mayar da miliyan 15 da aka bari a kekensa.
Wani matashi da ke zama a gida mai matukar datti ya saki bidiyon da ke nuna yanayin wajen. Rufin gidan ya rufta ta ko’ina. Mutane sun tausaya masa.
Wasu yan mata uku sun tallata yayarsu wacce bata da mashinshini har yanzu. Daya daga cikinsu ta ce kullun tana kunshe a gida sannan ta bukaci maza su nemi aurenta.
Abun Al Ajabi
Samu kari