Abun Al Ajabi
Wani matashi mai suna Suleiman Isah mai shekaru 26 dan asalin jihar Kano da ya auri wata Ba’amurke Janine Reimann ya shiga aikin sojan Amurka shekaru 3 da aurensu.
An dauki shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong-un a cikin wani bidiyo da ya yadu yana kuka tare da rokon mata a kan su kara haihuwa don karfafa kasar.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce tace tana aiki ne a gidan mai ta sauya zuwa wata kyakkyawar budurwa ajin farko bayan ta tashi daga bakin aiki.
Wani matashi ya koka bayan asusunsa na Binance wanda yake da N12m ya yi batan dabo ba tare da wani dalili ba. Ya kira kamfanin domin shigar da korafinsa.
Hadimin mawaki Davido, Isreal DMW, ya zama mai zafi a gari yayin da wata matashiyar budurwa, Ella Ada, ta nemi aurensa. Cikin kuka take rokonsa da ya aureta.
Wadanda suka tsira a harin bam da rundunar sojin Najeriya ta kai sun ba da labarin abun da ya faru kan idanunsu. Adadin wadanda suka rasu ya karu zuwa 120.
Wata yar Najeriya ta garzaya dandalin soshiyal midiya don bayyana ra’ayinta bayan mijinta ya auri tsohuwar dalibarta a matsayin mata ta 2 shekaru 20 bayan aurensu.
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta yi kira ga cewar ya kamata a binciki mutanen da ba a san tushen arzikinsu ba bayan an kama su sannan a gurfanar da su a kotu.
Jami’an yan sanda sun kama wasu maza biyu kan horar da dan uwansu mai shekaru 35, Mohammed Sani da yunwa har lahira saboda zargin yana da maita a jihar Nasarawa.
Abun Al Ajabi
Samu kari