Abun Al Ajabi
Wata matashiya yar Najeriya ta koka cike da kunar rai bayan angonta ya gindaya mata wasu sharudda masu ban mamaki da yake so ta cika wata guda kafin aurensu.
Wani bature da yaransa sun karaya sosai a filin jirgin sama yayin da suka yi wa mai aikinsu rakiya don ta koma gida. Mutumin ya karaya yayin da ya ga yara suna kuka.
Dan Najeriya ya ce yana da dalilin da yasa ya kone takardunsa na digiri saboda har yanzu bai samu aikin da zai yiwa kansa riga da wando daga su ba.
Wani yaro ya shiga mamaki da figirci bayan ganin yadda dandazon jama'a suka cika filin jirgin saman Najeriya a ziyarar da ya kawo kasar mahaifansa.
Wata matashiyar budurwa ta yada bidiyo da ke nuna lokacin da ta ziyarci kabarin mahaifinta da ya mutu sannan ta nemi ya nuna mata alamar cewa yana sauraronta.
Wata budurwa ƴar Najeriya ta bayyana halin bakin cikin da take ciki bayan saurayinta ya yanke shawarar daina yi mata magana bayan ta yi masa wata kyauta.
Wani mutumi ya yi kokarin gwada girki amma sai ya kare da kona wayar iPhone dinsa a karkashin tukunya. Bidiyon lamarin ya bai wa mutane matukar mamaki.
Wata yar Najeriya da ke more rayuwa yanzu haka a kasar Canada ta tuna manyan dalilan da suka sa ta auri tsoho da ya fi ta yawan shekaru nesa ba kusa ba.
Wani bidiyo dake yawo a soshiyal midiya ya nuno wata matashiyar budurwa tana wawure kudin liki da aka yi wa amarya da ango a wajen bikinsu. Bata san ana kallonta ba.
Abun Al Ajabi
Samu kari