Abun Al Ajabi
Ma’aikacin banki dan Ghana, Edward Asare ya bayyana yadda wani mai gyaran takalmi gurgu ya taimaka wajen gyara masa takalmin makarantarsa da ya baci a 2007.
An gano wani dan siyasar Kebbi yana taya al'ummar mazabarsa sharan kwata. Ana ganin hakan na daga cikin dabarun da yan siyasa ke amfani da su a lokacin zabe.
Wani matashi dan kasar Ghana, Obed Obeng Danso na cibiyar bunkasa al'umma da fasaha ta CONVOTECH da ke garin Tarkwa a yankin yammacin kasar ya kera motarsa.
Oluchi Mbadugha mai shekaru 29 ta gurfana a gaban kotun Majistare da ke Ogba, jihar Lagas, bayan ta yiwa matar dan uwanta, Christian Precious, dukan kawo wuka.
Queen Nawal ta shayar da mabiya shafukan soshiyal midiya mamaki bayan ta wallafa wani bidiyo a shafin TikTok inda ta nuna irin sitayel din da ta zaba a yi mata.
Wata matashiyar ‘yan Najeriya mai suna Ugochi ta hadu da cin amana mafi muni bayan kawarta wacce ta tilasta mata rabuwa da saurayinta ta fara soyayya da shi.
Jama’a sun cika da mamaki bayan bayyanan bidiyon wani jami’in dan sandan kasar Saudiyya kuma Balarabe yana magana da Hausa tiryan-tiryan kamar wani Bakano.
Sirikar gwamnan ta shawarci jama'a, ballantana iyaye mata da su dinga yi wa hadiman cikin gida gwanin Kanjamau, TB, Hepatitis da saura kafin su dauke su aiki.
Wata matashiya ta bayan ta dawo gida daga Turai ta tarar da danta cikin wani yanayi mara kyan gani. Ta ce a kullun cikin neman kudi take yi tana turawa a gida.
Abun Al Ajabi
Samu kari