Abun Al Ajabi
Fitacciyar jarumar Kannywood, Amal Umar, ta isa gaban babbar kotun tarayya da ke Kano inda ta nemi alkali ya hana kwamishinan yan sandan jihar Kano kama ta.
Wata matashiya yar kasar Indiya Mandeep Kaur ta yi aure a 2012, yan shekaru bayan nan sai gemu ya fara fitowa a fuskarta, mijinta ya rabu da ita kan tara gemun.
Shugaban jam’iyyar People’s Democratic Party a karamar hukumar Ezza ta arewa, jihar Ebonyi, Peter Nweke ya mutu sakamakon duka da yan daban siyasa suka yi masa.
Tsohon sanata wanda ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sani ya ce ya ji limami na tofin Allah tsine ga masu shirin magudi a zabe a masallaci.
Binciken da aka yi ya bayyana bayanan yarinyar da aka ce wani dattijo ya aura, ya bayyana ba karama bace, kawai dai tana da karamin ruwa ne, amma bazawara ce.
Jama'ar kafar sada zumunta sun bayyana kaunarsu ga yadda za su yi amfani da damarsu na taimakon wata yarinya da wani ya tsinta a bakin titi tana zaune kawai.
Wani bidiyo ya hasko wata amarya a taron jama’a tana baje kolin girkinta. Jama’a da dama sun nuna adawarsu ga wannan al’ada na sanya amarya tuka tuwo a bikinta.
Wasu kyawawan yan mata musulmai biyu sun ja hankalin mutane sosai a wajen wani bikin aure da yanayin takunsu. Yan matan sanye da hijabi sun girgije cikin salo.
Babban basaraken kasar Yarbawa, Oluwo na Iwo da amaryarsa yar jihar Kano sun samu haihuwar fari a tare. Sarkin da kansa ne ya bayyana hakan a soshiyal midiya.
Abun Al Ajabi
Samu kari