Abun Al Ajabi
Tsohon gwamnan jihar Abia, Theodore Orji, ya ce yana nan da ransa bai mutu ba sabanin jita-jitan da wasu ke yadawa. Ya ce masu yada abun za su mutu su bar shi.
Rahotanni sun kawo cewa har yanzu an gaza binne gawar marigayi Sanata Joseph Wayas, Shugaban Majalisar Dattawa a jamhuriyya ta biyu, wanda ya mutu a Landan.
Wata matar aure a Abuja ta bayyana halin da take ciki kasancewar mijinta ba ya kwanciyar aure da ita ko kadan. Ta ce aure ba lamari ne na tuwo ba akwai kwaciya.
Jama'ar kafar sada zumunta sun rasa ta cewa bayan ganin yadda wata budurwa ta yiwa giwa hawan doki a cikin wani gajeren bidiyon da aka yada a kafar TikTok,
Wata matar aure mai suna Faridah ta bayyana dalilin da yasa za ta fi kaunar kishiyar gida bisa ga na waje a cikin wani bidiyon TikTok da ke magana game da aure.
Wani matashi dan Najeriya ya ba da labarin yadda wani mai gidan da yake haya ya tashe shi watanni shida bayan ya kashe miliyoyin kudi wajen gyara masa gida.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuna lokacin da wata budurwa ta hango iyayenta a cikin ‘go slow’ yayin da take sauri ta isa gida don dare ya yi.
Wani bidiyo da ya yadu a dandalin TikTok ya nuna karamar yarinya tana girka abinci, ta tuka tuwo a kan murhu kamar yadda uwa ke yiwa yaranta girkin abinci.
Bidiyo ya nuna yadda wani yaro shiga hannu daidai lokacin da yake barna. Barci ya debe yaron a lokacin da yake tsaka da aikata barnar da ba zai so a kama ba.
Abun Al Ajabi
Samu kari