Abuja
Wasu ma'aikatan Npower a safiyar Litinin sun fito zanga-zangar lumana inda suka mamaye hukumar ayyukan gwamnati da ke Kubwa, a cikin babban birnin tarayyar.
A ranar Alhamis, kotu ta cigaba da zaman kan shari'ar Shugaban kungiyar masu neman kafa kasar Biyafara, Nnamdi Kanu. Zaman wanda ke gudana gaban Alkali Binta Ny
An nada shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kungiyar PAGGW ta Afrika. An ansda shi ne a ranar 2 ga watan Disamba na wannan shekarar a Abuja.
Wata kotu a babban birnin tarayya ta kori karar da ke neman soke takarar gwamnan Soludo da mataimakinsa a jihar Anambra. A kwanan nan ne aka yi zaben Anambra
Jami'an tsaro sun hana ma'aikatan gwamnatin da ba suyi rigakafin Korona ba shiga ofishoshinsu a sakatariyar gwamnati dake birnin tarayya Abuja, rahoton Punch.
Jami’an hukumar ‘yan sandan Najeriya sun kama mutane 32 da ake zargin sun aikata laifuka daban-daban, ciki har da garkuwa da mutane, fashi da makamai, sumogal.
Wasu sojoji a babban birnin tarayya aAbuja sun shiga hannu bayan da aka zarge su da cin zarafin wasu mazauna a wani yankin babban binrin tarayya Abuja a makon j
Babban kotun tarayya ta Abuja ta bayyana kungiyoyin `yan bindiga da ke barna a fadin kasar nan a matsayin 'yan ta'adda sakamakon barnar da suke yi a kasar nan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci shugabannin tsaron kasar nan da su kawo karshen ta’addancin da ke faruwa a kasa musamman a hanyar Abuja zuwa Kaduna inda a kw
Abuja
Samu kari