Abuja
Kwamishinan Hukumar Rarraba Haraji na RMAFC mai wakiltar birnin tarayya Abuja, FCT, Alhaji Musa Tanko Abari, ya rasu. Wani dan uwan marigayin, Isiyaku Musa, wan
FCT, Abuja - A wata ganawa da ya yi da wasu ‘yan Najeriya kwanan nan a birnin Landan, Dayo Isra’ila, shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Masu fama da gidajen haya za su cigaba da wahala, doimin an gano duk da halin da aka shiga a lokacin COVID-19, darajar filaye da gidaje na haya bai fadi ba.
Yanzu muke samun labarin cewa, an sako tsoffin gwamnonin jihohin Filato da Taraba, Sanata Joshua Dariye, da Jolly Nyame daga gidan gyaran hali na Kuje, Abuja.
An zube mahajjatan Kano da suka dawo daga kasa mai tsarki a filin sauka da tashin jiragen sama na Abuja kan rashin man jirgin sama da za a karasa da su jiharsu.
Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya bayyana kwarin gwiwar ci gaba da magana kan karewa da sake gina fasalin Najeriya domin gyara ta gaba daya.....
Daya daga cikin wadanda aka ceto daga harin jirgin kasar Abuja-Kaduna, Hassan Usman, ya ce har yanzu shi dan gani kashe nin Shugaba Muhammadu Buhari ne. Kafin
Buhari ya mika gaisuwar ta’aziyyar sa ga rundunar yan sandan Najeriya, yan uwa da abokan arziki na tsohon sufeto-Janar Tafa Balogun da ya rasu a ranar Alhamis.
Abuja - Hukumar Rundunar tsaro ta Jan Kwala NSCDC ta yiwa iyalan jami’anta da aka kashe a lokacin da yan bindga suka kai hari gidan yarin kuje kyautar makudan.
Abuja
Samu kari