Abuja
A wani yunkuri na kawar da fargabar mazauna Abuja dangane da barazanar tsaro da ake gani a baya-bayan nan, Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman.
Babbar mota ta fada kan wani Dattijo a titi, an maida yaransa 30 sun zama marayu. Ba wannan ne karon farko da aka ji katuwar mota ta murkushe wani mutumi ba.
Abuja- Farashin sufurin jirgin sama ya kara tashi a Najeriya yayin da fasinjoji ke kokawa inda yanzu ake biyan N135,000 daga Abuja zuwa Kano.Rahoton Aminiya.
A ranar Litinin ne dimbin al’ummar babban birnin tarayya Abuja suka yi dandazo a dandalin Unity Fountain na Abuja, domin nuna rashin amincewarsu da rashin tsaro
Za a ji Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta san da yiwuwar ‘Yan ta’adda su aukawa jihar Legas. Dakarun ‘Yan Sanda sun farga da yunkurin kai hare-haren ta’addanci.
An cafke wasu mutane 4 da suka ba ‘Yan ta’adda sirrin Jami’an tsaro wajen fasa gidan yarin Kuje. Yanzu haka wadanda aka cafke su na hannun hukuma domin bincike.
Abuja - Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawan Najeriya EFCC sun yi sun kai wa yan kasuwar canji da ke unguwar Wuse Zone 4 a Abuja sammame da nufin
An sake kai hari a karamar hukumar Kwali a Abuja yayin da lamarin tsaro ke cigaba da tabarbarewa a babban birnin tarayyar, Daily Trust ta rahoto. A kalla sau uk
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana Rev. Daniel Okoh zababben shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a matsa.
Abuja
Samu kari