Abuja
Majalisar wakilan Najeriya ta caccaka tsinke kan yadda lamurran tsaro ke kara lalacewa, inda suka yi cece-kuce kan yadda ake kashe mutane a kasar nan ba gaira.
Wasu tsagerun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kutsa har cikin fadar mau martaba sarki a Abuja, sun yi awon gaba da shi da daren ranar Laraban da ta wuce.
Wani matashi dan shekara 30 mai suna Husseini Lawal wanda ya bar Abuja ranar 9 ga watan Maris don nuna goyon baya ga Asiwaju Bola Tinubu ya isa birnin Ibadan.
Rundunar sojin Najeriya ta gana shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta bayyana irin abubuwan da suka faru a lokacin da 'yan bindiga suka hari jirgin kasan Kaduna.
Wasu iyalan fasinjojin da ke cikin jirgin kasan da ya nufi Kaduna da aka kai wa hari a ranar Litinin sun ce har yanzu ba su san halin da ‘yan uwansu ke ciki ba,
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya mika sakon gaisuwa da taya murna ga Tinubu yayin da cika shekaru 70 a duniya. Ya bayyana haka ta bakin hadiminsa a Abuja.
Idan baku manta ba ana tuhumarsu da laifukan da suka shafi harkallar muggan kwayoyi tare da wasu mutane biyar, The Nation ta ruwaito. An ba da dalilin hana beli
Hukumar NDLEA ta yi ram da wasu mutum biyu da ake zargi da zama dillalan miyagun kwayoyi a Abuja, sun yi kashin sunki dari da sittin da biyar na hodar Iblis.
Babban abin jan hankali a taron na yau shine zaben sabon shugaba. ‘Yan jam’iyyar bakwai ne suka sayi fom din nuna sha’awa da tsayawa takara domin neman mukamin.
Abuja
Samu kari