Abuja
Sen. Kashim Shettima, dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, yana ganawar sirri da Rochas Okorocha a gidansa a Abuja
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kutsa yankin Bwari da ke babban birnin tarayya inda suka sheke wani magidanci da suka yi artabu da shi. Sun yi garkuwa da yaransa.
Yanzu muke samun labarin cewa, shugaban hukumare zabe mai zaman kanta INEC ya shiga wata ganawa da shugabannin jam'iyyun siyasa 18 a kasar nan a Abuja a yau.
Abba Bello Muhd, dan takarar majalisar tarayya na mazabun Birnin Kebbi, Bunza da Kalgo, karkashin jam'iyyar PDP ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu a ranar Juma'a
An jika ma dan takarar gwamnan PDP aiki yayin da mai shari'a ya ce a gaggauta kamo shi, a kawo gaban kotu. An ba da umarnin kama shi ne saboda laifin ha'inci.
Gwamnatin tarayya ta kori sama da mutum 500 da aka bai wa aiki ba bisa ka'ida ba a ma'aikatar kwadago. Ma'aikatan sun biya kudi an dauke su aiki tun 2019 ne.
Wasu sojoji sun yi yunkurin tare mutanen da suka biyo kan hanya a Asokoro da ke garin Abuja, a dalilin haka wani jami'i ya yi gangancin harbi, ya kashe mutum.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta jaddada cewa duk wanda ba shi da katin zabe ba samu damar jefa kuri'a ba a zabe mai zuwa, tace an barta da PVC da yawa.
Rundunar yan sandan birnin tarayya, FCT, sun kama wani mutum mai suna Taiwo Ojo dan shekara 63 kan zargin kashe abokin aikinsa mai suna Philip Kura saboda kudi
Abuja
Samu kari