Abuja
Shugaba Buhari ya bayyana cewa cutar sikila ne ta yi sanadin rasuwar yayan sa biyu da tsohuwar matarsa marigayiya Safinatu ta haifa masa kafin ya auri Aisha
Lauyan shugaban 'yan awaren IPOB, Aloy Ejimakor, ya sanar da cewa wanda yake karewa, Nnamdi Kanu yana bukatar aikin zuciya tun a watan Agusta da ya gabata.
Bishir Mangal, mataimakin ciyaman kuma shugaba na kamfanin sufirin jiragen sama na Max Air, ya riga mu gidan gaskiya. Mangal ya rasu ne a birnin tarayya Abuja.
Mataimakiyar shugaban babban bankin Najeriya, Aisha Ahmad, ta bayyana Gaban Majalisar wakilai inda take wakiltar Emefiele don jawabi kan sabbin tsarikansu.
Ahmed Audi, shugaban hukumar tsaro na farar kaya, NSCDC, ya ankarar da yan Najeriya game da bullar wata kungiyar miyagu masu kai wa al'umma hari a Najeriya.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta kori shugaban jam'iyyar African Democratic Congress, ADC, na kasa, Ralph Nwosu, ta kuma rushe kwamitin ayyuka, NWC
Yan takarar siyasa na gwamna da shugaban kasa mata a Najeriya sunce zasu fi takwarorinsu maza lasa ya yan Najeriya romon demokradiyya idan an zabe su zaben 2023
Shugaba Buhari ya mika godiya ga wadanda suka taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Yace ya so kada a yai shagali don haka ne ya shirya tafiya ranar.
Bidiyon wata karamar yarinya wacce aka bayyana sunanta da Rukayya dake kaunar Sheikh Ali Isah Pantami ya bayyana. Har wasika ta rubuta wa ministan a Abuja.
Abuja
Samu kari