Abuja
Gabanin babban zaben shekarar 2023, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Social Democratic Party, SDP, Prince Adewole Adebayo, ya ce gaskiya ne kadai za ta iy
Wata kotu mai daraja 1 a Karu Abuja ya bada umurnin a tsare wasu maza biyu, Mansir Seidu da Abdulazeez Shehu, wadanda aka amsa laifin lakadawa jami'in kula da
Watanni uku bayan yan bindiga sun farmaki gidan yarin Kuje wanda yayi sanadiyar tserewar fursunoni da dama, har yanzu ba a ji doriyar fursunoni fiye da 400 ba.
Mambobin kungiyar IMN, Musulmai maboya akidar Shi’a,sun koma kotu suna bukatar a aike Sifeta Janar na ‘yan sanda da Daraktan asibitin kasa na Abuja, gidan yari.
Hotunan iyalan shugaban kasa Muhammadu Buhari sun matukar kayatarwa na ranar shagalin bikin zagayowar ranar samun 'yancin kan Najeriya karo na 62 a Abujaa.
Wata kotun kwastamare da ke zamanta a Abuja, a ranar Juma'a ta datse igiyar wani aure na shekaru 10 tsakanin Blossom Ameh da mijinta, Simon, kan rashin haihuwa.
Mai dakin shugaban kasa, Hajia Aisha Muhammadu Buhari, ta bawa yan Najeriya hakuri kan rashin tsaro da tsadar rayuwa da ya jefa yan kasar cikin rayuwar kunci a
Babban bankin Najeriya (CBN) ya ce zai fara zare kudade daga asusun bankin gwamnatin jihohi da wasu 'yan Najeriya domin warware bashin da ake binsu a kasar.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta karbi bashin N1 trillion domin biyan kudin tallafin man fetur a shekarar nan, Dirakta Janar na ofishin manejin basussuka DMO..
Abuja
Samu kari