Bola Tinubu
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya ce babu batun siyasa da suka tattauna a ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Wasu fitattun 'yan Najeriya sun yi ruwa da tsaki wurin tabbatar da goyon bayansu ga jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu kan ya gaji shugaban kasa Buhari.
Wasu kungiyoyin siyasa sun bayyana goyon bayansu ga tsohon gwamnan jihar Legas, inda suka bayyana cewa, suna goyon bayan tsayawarsa takara a zaben 2023 mai zuwa
Shugaban jma'iyyar APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ziyarci jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu a gidansa. Ana sa ran sun tattaunawa batutuw
Kakakin majalisar jihar Kano ya bayyana gaskiyar irin goyon bayan da jam'iyyar APC a jihar za ta ba Tinubu goyon baya a zaben 2023 mai zuwa nan gaba kadan.
Masu fada aji na jam’iyya mai mulki, APC na reshen jihar Legas sun lashi takobin ganin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya zama shugaban kasar Najeriya a shekarar 2023
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Ken Nnamani, ya yaba da gudunmawar da babban jagoran Jam’iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya bayar ga ci gaban dimokradiyya.
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar APC, ya ce Allah ne kadai zai iya hukunta lokacin da karshen rayuwarsa zai zo,Tinubu ya ce da farko ya tsorata, yanzu kuwa ba haka.
Bola Tinubu ya dawo Najeriya, ya bayyana irin farin cikin da ya ji bisa dawowarsa gida. Ya yi godiya ga Allah da ya bashi damar dawowa gida Najeriya lafiya.
Bola Tinubu
Samu kari