Bola Tinubu
Yayin da zaben shugaban kasa na 2023 yake karatowa, babban jagoran APC kuma mai neman takarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada wani matashi dan asalin J
Makonni bayan kin amsa tambaya game da inda Tinubu ya samo arzikinsa, Shugaban Kungiyar Masu Goyon Bayan Tinubu, Abdulmumin Jibrin, ya yi wasu muhimman bayanai
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya yi kira ga shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) su hada kai da juna don Asiwaju Bola Tinibu, ya sam
Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalong ya bukaci tsofaffin yan siyasar da ke neman shugabancin kasar a babban zaben 2023 mai zuwa da su hakura su barwa matasa.
Wasu daidaiku a jam'iyyar APC sun bukaci Osinbajo ya janye kudurinsa na tsayawa takara, ya goyi bayan Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Sun bayyana dalilin haka.
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya dawo Najeriya bayan kwashe kwanaki sama da bakwai ya na neman shawara a Ingila don takara.
Sanata Orji Uzor Kalu ya yi ikirarin cewa duk abin da Bola Tinubu ke taƙamar yana da shi a siyasa to shi ma a shirye yake, dan haka sai dai su fafata a APC.
Abdulmumin Jibrin, Shugaban Kungiyar masu goyon bayan Tinubu, jiya ya ce jigon jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu yanzu haka ya samu goyon bayan gwamnoni 14 na
Yan sanda sun gayyaci wani mai wa'azi a Instagram, Solomon, wanda aka fi sani da Oba Solomon, don ya amsa tambayoyi bayan ya yi hasashen faduwar Tinubu a 2023.
Bola Tinubu
Samu kari