Bola Tinubu
Wata kungiyar siyasa ta Arewa ta yi nuni da Tinubu a matsayin dan takarar da ta amince da ingancinsa domin ya mulki Najeriya a zaben mai zuwa da za a yi a 2023.
Musiliu Akinsanya wanda aka fi sani MC Oluomo, shugaban kungiyar ma'aikatan sufuri na jihar Legas, ya sha alwashin goyon bayan burin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Babban jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ziyarci babban dan takarar kujerar shugabancin jam'iyyar na kasa, Sanata Sani Musa daga jihar Neja.
Furicin da babban jagoran jam’iyyar ta All Progressives Congress (APC) na kasa ya yi kan lamuran da suka addabi kasar ne wanda yan Najeriya ke so a magance su.
Shugaban jam'iyyar APC ya ba da kyautar miliyoyin kudade ga gwmanatin jihar Neja bayan ziyarar da ya kai jihar a ranar Alhamis. Ya ba da Naira miliyan 50..
Shehu Sani ya zolayi Bola Tinubu kan yawan shekarunsa, inda ya ce shi da Tinubu ba komai bane face sa'anni kuma abokan juna. Su gayu ne sannan samari masu jini.
Gwamnan jihar Neja dake arewa maso tsakiya a Najeriya, Abubakar Sani Bello, ya tabbatar da goyon bayansa ga jagoran APC na ƙasa, Bola Tinubu, ya ɗare mulki.
Asiwaju Bola Tinubu ya gana da IBB kan batun tsayawarsa takara a zaben 2023 mai zuwa. An ce sun shiga tattaunawa jim kadan bayan isowarsa jihar ta Neja yau.
Babban mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin labarai, Garba Shehu, na bibiyar shafin magoya bayan babban jigon APC, Tinubu wato @TinubuMediaS a Twitter.
Bola Tinubu
Samu kari