Bola Tinubu
Abdulmumin Jibrin, Dirakta Janar n majalisar kungiyoyin magoya bayan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa jigon APCn ne mutum daya tilo da zai iya kada.
Babban jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa shi matashi ne mai jini a jika ba wai tsoho ba.
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana goyon bayansa ga Asiwaju Bola Tinubu, jigon jam'iyyar APC, mai son darewa shugabancin kasar Najeriya a gaba.
Kungiyar matasa masu goyon bayan takarar shugabancin kasa na Yahaya Bello a 2023, ta yi watsi da ikirarin da Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya yi na cewa Arewa
Tuni wasu kungiyoyi da manyan yan siyasar kasar suka ayyana goyon bayansu ga takarar shugabancin babban jigon APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a zaben 2023.
Tsohon gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu ya yi fashin baki dangane da maganarsa sa aka sauya wacce ya ce a shirye ya ke da ya yi komai don burinsa na hawa kujera
Gwamnan jihar Kano dake arew amaso yammacin Najeriya, Dakta Abdullahi Ganduje, yace lokaci ya yi da mutanen arewa za su biya alkairin da Bola Tinubu ya musu.
Bola Tinubu, a ranar Lahadi ya sha alwashin cewa babu wata razanarwa ko barazana da za ta dakile masa burinsa. Ya shirya kazamin fada da kowa kan cikar burinsa.
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya sanar da matasan Najeriya cewa za su zama shugabannin kasar nan ne bayan ya kammala mulkinsa.
Bola Tinubu
Samu kari