Bola Tinubu
A yanzu dai babban ciwon kan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu bayan lashe tikitin APC a zaben 2023 shi ne zaben wanda zai nemi mataimaki a cikin ‘yan siyasan Arewa.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya ce jagoran APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Legas, Bola Ahmed Tinubu, ya cancanta ya zama magajinsa a babban zaben 2023.
Kakakin kungiyar kamfen din Bola Tinubu ya bayyana cewa za a zabi mataimakin shugaban kasar da zai jera da Tinubu daga yankin arewa kuma daga kowani addini.
Shekarun Atiku Abubakar da Bola Tinubu duk sun ja, ana ganin cewa akwai kashi a jikinsu saboda irin dukiyar da suka tara, sannan dukkansu sun ci burinmulki.
Bola Tinubu zai shiga farautar wanda zai zama Mataimakinsa a APC, zai hadu da Gwamnoni. Babu mamaki Gwamnonin APC su taka rawar gani wajen yin wannan aiki.
Bola Ahmed Tinubu ya taimakawa Ahmad Lawan a siyasa, wannan bai hana Sanatan yin takara da shi a zabe ba, hakan ta sa Tinubu ya gagara yin shiru da ya ci zabe.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben shekarar 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce dole jam'iyyarsa ta yi iya kokarinta don ganin PDP bata karbi
Abdullahi Ganduje, gwamnan Jihar Kano, ya taya Asiwaju Bola Tinubu, tsohon gwamnan Legas, murnar samun nasarar lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa a jam'iy
PDP tayi magana a kan zaben APC da aka yi, Jam’iyyar ta ce Atiku Abubakar ya fi karfin Bola Tinubu, shi ya dankara shugaban kasa Muhammadu Buhari da kasa a 2019
Bola Tinubu
Samu kari