Bola Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar PDP a zaben da ke tafe, Alhaji Atiku Abubakar, ya aike da sakon taya murna ga jagoran APC, Asiwaju Bola Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Lagas kuma babban jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shine ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a babban zaben 2023.
Yayin taron APC na zaɓen ɗan takarar shugaban kasa, wasu masu hangen kujerar sun sanar da janye wa da kuma marawa Bola Tinubu bayan, mun tattara muku su dukka.
Yayin da aka fara kirgen kuri'u a babban taron APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shine kan gaba a cikin masu neman tikitin shugaban kasa na jam'iyyar mai mulki.
Yar takarar shugaban kasa, Uju Ohanenye, ta janye wa jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Ta sanar da hakan ne wurin taron jam'iyyar a ranar Talata
An dakatar da kada kuri’u a wajen zaben wanda zai yi wa jam’iyyar APC takara. Kwamiti ya dauki wannan mataki saboda gudun a samu rudani wajen tattara sakamako.
Har yanzun manyan masu faɗa aji na ƙasar nan na cigaba da sa baki don tabbatar da an fitar da ɗan takara ta hanyar maslaha, yanzu dai ana kokarin shawo kan PYO.
Kabir Gaya ya shaidawa manema labari cewa an zaftare ragowar Yan takaran APC, Bola Tinubu da Yemi Osinbajo rak suka rage. A cikinsu za a samu 'dan takara a 2023
Ayo Fayose ya rubutawa Tinubu takarda, ya ba shi shawara kan rikicin da ake yi a APC, ya ce za ayi masa yadda aka yi wa Obafemi Awolowo da Alhaji Moshood Abiola
Bola Tinubu
Samu kari