Bola Tinubu
‘Yan Arewa za su yi kokawa a kan takarar mataimaki a APC. Tsakanin Mutanen yankin Arewa maso yamma da makwabtansu, kowa na ganin shi ne ya fi cancanta a 2023.
Takaddamar da ke kewaye da batan takardar karatun dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressive Congress mai mulki, Bola Ahmed Tinubu, ta zo karshe.
Gabanin wa'adin ranar 17 ga watan Yuli da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ba wa jam'iyyun siyasa su mika sunayen 'yan takararsu a zaben 2023, kun
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya kai wa Boƙa Ahmed Tinubu ziyara har ƙasar Faransa duk da ana ganin alaƙa ta yi tsami tsakanin manyan yan siyasan biyu naAPC
Wata kungiyar masu ruwa da tsaki a Arewa maso gabas ta bukaci jam’iyyar APC da ta dauki wanda zai dare kujerar mataimakin shugaban kasa daga arewa ta tsakiya.
Wata kungiya ta roki jam'iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu, da su yi watsi da shirin gabatar da tikitin Musulmi da Musulmi a zaben 2023.
Kudu maso Gabas : Shugaban kungiyar Ohanaeze Ndigbo na duniya baki daya, Ambasada Farfesa George Obiozor, ya mayar da martani kan zaben fidda gwani na shugaban.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya ziyarci jiharsa ta Ribas inda ya yi kira ga magoya bayansa da su yi watsi da korafinsu sannan su zabi APC a 2023.
Gabanin zaben shugaban kasa na 2023, an yi ta samun badakalar batan takardun karatu a tsakanin ‘yan takarar shugaban kasa na APC, PDP da kuma sauran jam’iyyu.
Bola Tinubu
Samu kari